Pinned Tweet
Officially Matriculated 👨🎓
Alhamdulillah the journey to my postgraduate studies Begins. – at Katsina, Nigeria
Aboubakhar🖋️ retweeted
A very big thank you to the good people of #Yobe state for warm reception of our National daddy @atiku #AA2027 the incoming president of the federal republic of Nigeria come 2027.
#VoteAtikuAbubakar2027
#VoteADC
Ko a lahira unguwar 'yan Arewa za tayi daɗin zama
A arewa ne kaɗai wanda baije makaranta ba zai kira professor da jahili 😂😂
36
Kar ku karɓi shawarar waɗanda ba su taɓa aure ba game da aure; shawararsu tsurar labari ce; tsurar labari bai riƙe aure.
Aboubakhar🖋️ retweeted
Ka Warewa Kan Ka Lokacin Sanin Addini Don Ka Samu Tsira Duniya Da Lahira.
- Sheikh Ahmed Tijjani Yusuf Guruntum.
Aboubakhar🖋️ retweeted
Kazo Ka Tallata Mana OMOLOGO, Amma Kasani Zaka Ci UBANKA, Ko Da Ubanka ne Shi Din.
Allah Shi Taimaki Malam😅
A matsayin ka na sabon ango, Kadawo Juma’at Kadawo gida ka iske wannan, Wace irin godiya xakagiwa Amarya?
1
3
82
If you have used any of these Coins before. That is, if you've used them to buy something and collect change or physically touch them, then you NEED to:
Always Check your BP
Eat More Fruits
Drink lots of water
Limit Your sugar intakes
Little exercises even within the Room
40
Not by wealth, not by strength, but by Your mercy and invitation, يا حي يا قيوم 🌹
In shaa Allah
4
64
















