KIMA TV (@Kimatv002) header
KIMA TV (@Kimatv002) profile picture

Domin tallata hajarku, siyasa ko al'amuran jama'a, ku tuntube mu domin samun ingantacce Iyaka sako 📩08072725161,📞09153710101 Kima Tv Tashar kowa da kowa

Nigeria
Joined May 2023
Ya Allah Ka Kara Zama Gatan Mu 🤲🤲🤲 Ya Allah Ka Kara Bamu Damar Da Zamu Kara Inganta Aikin mU
5
KIMA TV TA KARƁI BAKUNCIN BABAN ƊAN JARIDA MISTA JONATHAN HENZE DA ƊAN KASUWA, ƊAN SIYASA KUMA MANOMI HON SULEIMAN M BELLO A OFISHINTA Kafar yaɗa labarai ta KIMA TV ta karɓi bakuncin ɗan jarida Mista Jonathan Henze, Babban Daraktan (CEO) na Pillar of Transformation Africa, Abuja
1
18
DA DUMI-DUMI: ƊAN TAKARAR GWAMNAN BAUCHI A JAM'IYYAR NDC, HON. IBRAHIM KASHIM, YA FICE DAGA JAM'IYYAR, YA KOMA APC Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Bauchi kuma ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin jam'iyyar NDC, Barr Hon Ibrahim Kashim, ya fice daga jam'iyyar NDC da komawa APC
11
KU SAKE ZAƁA TA A KARO NA BIYU 27, ZAN SAMAR MUKU DA TSARO A NAJERIYA. CEWAR SHUGABAN KASA TINUBU GA ƳAN JIHAR PLATEAU Me Zaku Ce Akan Hakam???
1
1
8
HOTUNAN YADDA: CINCIRINDON AL’UMMAR SUKA TARBI ATIKU ABUBAKAR, A JIHAR BAUCHI, SUN NUNA MASA SOYAYYA DA GOYON BAYA A YAYIN ZIYARAR DA YA KAI JIHAR BAUCHI. Me Zaku Ce Akan Hakam??? Kima Tv Hasken Al'umma
13
ƊAN TAKARAR MAJALISAR TARAYYA NA DARAZO DA GANJUWA A JAM’IYYAR APC, HON. ARCH. USMAN YA’U DARAZO, YA ZIYARCI OFISHIN KIMA TV. A ranar Juma’a, 13/2026, Hon. Arch. @Usman_Yau_78 ya kai ziyarar ban-girma ofishin KIMA TV, inda Shugaban gidan talabijin, Muhammad Ali Halliru, Kima Tv
1
1
3
47
DA DUMI-DUMI: AN BUƊE ƊAKIN KA'ABA GA SHUGABAN ƘASA BOLA AHMED TINUBU A DAREN YAU A cikin daren nan ne aka buɗe ɗakin Ka'aba mai alfarma ga Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, yayin ziyarar da yake gudanarwa a ƙasa mai tsarki. Me Zaku Ce???
18
SHUGABANIN ADC DA EXCO NA GABCHIYARI SUN JADDADA GOYON BAYANSU GA AUWAL SARDAUNA BAYAN FITARSA DAGA JAM’IYYAR Shugabanin Jam’iyyar ADC da EXCO na Gabchiyari sun kai ziyara ga tsohon shugaban jam’iyyar a yankin, Auwal Sardauna Gabchiyari, inda suka bayyana goyon bayansu gare shi.
8
DA DUMI-DUMI: SULAIMAN HENRY, YA SANAR DA FICEWA DAGA JAM’IYYAR APC, YA CE BAI SHIGA WATA JAM’IYYA BA Matashin Dan Gwagwarmaya Sulaiman Henry, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC daga yau alamis 29/10/27, inda ya bayyana cewa bai koma wata jam’iyyar siyasa ba. Kima Tv
78
HON ARCH. USMAN YA’U DARAZO YA ƘADDAMAR DA SHUGABANIN YAƘIN NEMAN ZAƁENSA 2027, YA BA SU MOTOCI Ɗan takarar kujerar Majalisar Wakilai ta tarayya mai wakiltar mazabun Darazo da Ganjuwa, Hon. Arch. Usman Ya’u Darazo, ya ƙaddamar da shugabannin yaƙin neman zaɓensa ya ba su motoci-
1
1
7
SANARWA: ANA GARGAƊI GA MATAFIYA SU YI HATTARA AKWAI BABBAR MOTAR DA TA ƁACI A CIKIN GARIN DARAZO Ana sanar da dukkan matafiya a hanyar tafiyarsu ta biyo ta cikin garin Darazo, Jihar Bauchi, da su yi taka-tsantsan akwai babbar mota da ta lalace, tana kan hanya a cikin garin.
1
11
DA DUMI-DUMI: AN SAUKE SHUGABANIN JAM'IYYAR APM TARE DA ƘADDAMAR DA NA RIKON KWARYA A JIHAR BAUCHI. Jam’iyyar APM ta ƙaddamar da kwamitin riƙon ƙwarya a jihar Bauchi domin sasanta ’ya’yan jam’iyyar da ke da saɓani da kuma shirya tarukan zaɓen sabbin shugabanninta. Me Zaku Ce??
1
15
DA ƊUMI-ƊUMI: MATASA DA MATA SUN SAUYA SHEƘA DAGA APC DA PRP ZUWA JAM'IYYAR APM A RIGAR MADAKI, TAUYA, DARAZO Wasu matasa da mata sun sauya sheƙa daga jam’iyyun APC da PRP zuwa jam’iyyar APM mai alamar rogo, a garin Rigar Madaki da ke yankin Tauya, Darazo, Jihar Bauchi. KIMA TV
13
SALON GYARAN ƘASA NA TINUBU YA MAYAR DA KOWANE ƊAN NIJERIYA TALAKA. CEWAR OBASANJO Tsohon Shugaban Ƙasar Nijeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa salon gyaran ƙasa da Shugaba Tinubu @officialABAT ya ɗauko ya mayar da kowane ɗan Nijeriya talaka. Me zaku ce akan hakam???
1
29
MOTA KIRAR HUMMER MAI ƊAUKE DA KAYA TA YI HATSARI A KUSA DA GARIN KARI DA KE ƘARAMAR HUKUMAR DARAZO Wata mota kirar Hummer mai ɗauke da kaya ta yi hatsari a mashigar garin Kari, da ke Ƙaramar Hukumar Darazo a Jihar Bauchi Rahotannin Kima Tv sun nuna cewa babu asarar rai-KimaTv
1
38
HOTUNAN YADDA: Ministan Yaɗa Labarai Ya Yaba wa Bago Kan Ayyukan Raya Neja, Ya Jinjina Wa Aikin Hanyar ₦1.5tn Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yaba wa Gwamnan Neja, Mohammed Umaru Bago, kan ayyukan raya jihar, Kima Tv
8
An Fara Gudanar da Kokuwa ta Gargajiya a Garin Nabayi, Ganjuwa An fara gudanar da wasan kokuwa ta gargajiya a garin Nabayi, da ke Ƙaramar Hukumar Ganjuwa, Jihar Bauchi, inda matasa ke fafatawa a wannan wasa na gargajiya. Hotunan yadda ake gudanar da wasan kokuwa a garin Nabayi.
1
23