DA ƊUMI-ƊUMI: JARUMIN NOLLYWOOD, PETE EDOCHIE, YA RASU
Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, Pete Edochie, ya rasu yana da shekara 79 a duniya bayan fama da cutar kansar prostate.
Iyalansa ne suka tabbatar da rasuwarsa a ranar Laraba, 25 ga Nuwamba, 2026, a jihar Enugu.
#MCN
11
Bidiyo: Atiku Abubakar ya samu gagarumar tarba da karɓuwa daga al’ummar Jihar Kogi yayin ziyarar yaƙin neman zaɓensa a yau.
#kogi #ADC #northcentral #Arewa #NewsUpdate
26
Rikici ya barke a masallacin juma’a na lere bayan zargin limami da ambaton sunan TINUBU da APC a huduba, mazauna garin sun nemi sauke sarkin gari
#News #Abuja #arewa #trendingvedio
25
Hausa & English News update
atiku abubakar ya buɗe ofishin yaƙin neman zaɓen adc a azare, jihar bauchi
English News
Atiku abubakar opens adc campaign office in azare, bauchi state, ahead of 2027 election
#atikuabubakar #adc #bauchi #azare #2027election #nigerianpolitics
1
56
Tashin Hankali A Abuja Yayin Da Wasu Fusasatu Suka Yi Wa Ayarin Motocin Shugaba Tinubu Jifa Da Duwatsu Bayan Ziyarar Masallaci
#Abuja #APC #JUMA'A #TRENDINGVIDEO
28
Hausa & English News update
Sheikh ahmad gumi ya yi gargaɗi kan sake dawo da tallafin man fetur ba tare da magance cin hanci da rashawa ba.
English News
Sheikh ahmad gumi warns against restoring fuel subsidy without tackling corruption.
#MCN #sheikhahmadgumi #fuelsubsidy
51
Hausa & English News update
Majalisar ƙoli ta shari'ar musulunci ta buƙaci a gaggauta cire shugaban inec, farfesa joash amupitan.
English News
supreme council for islamic affairs calls for immediate removal of inec chairman, professor joash amupitan.
#viralpost #INEC #North
34
Mazauna abujan mata a rikkos kusa da zam zam dake Jos Jahar filato sun yi zanga-zangar lumana kan yunƙurin toshe hanyar unguwar da wani mazaunin unguwar ke yunƙurin yi.
#MCN #MuryaCikinNazari #AbujanMata #Rikkos #Jos #PlateauState #ZangaZangarLumana #JosNorth #PlateauNews
1
27
Hausa & English News update
Sojojin najeriya sun hallaka barayin daji, sun ceto mutane 16, sun ƙwato babura 38 da makamai a neja da kebbi
English News
Nigerian troops eliminate bandits, rescue 16 kidnap victims, recover 38 motorcycles and arms in niger and kebbi
#MCN
1
54
Hausa & English News update
Fusatattun Matasa Sun Jefi Motar Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu/Dikko da Dutse a Yankara
English News
Angry Youths Pelt Tinubu/Dikko Campaign Vehicle with Stones in Yankara
#mcn #muryaCikinNazari #yankara #faskari #politics #2027elections
57
Hausa & English News update
An Fara Shirye-Shiryen Jana’izar Marigayi Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka a Fadar Sarkin Katsina
English News
Preparations Begin for the Funeral of Late Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka at the Katsina Emir’s Palace
#MCN #MuryaCikinNazari #Funeral
1
91
Hausa & English News update
An Yi Wa Tawagar Gwamna Radda Ihun “Ba Ma Yi” a Malumfashi Yayin da Suke Hanyar Zuwa Gangamin Zaɓen 2027 a Funtua
English News
Governor Radda’s Convoy Faces “Ba Ma Yi” Chants in Malumfashi on Its Way to the 2027 Campaign Rally in Funtua
#news
Hausa & English News update
Ga Makarantar Sheikh Yahaya Masussuka da ’Yan Ta’adda Suka Kashe a Hayin Gada, Dutsinma, Jihar Katsina.
English News
Inside Sheikh Yahaya Masussuka’s School in Hayin Gada, Dutsinma LGA, Katsina State, Following His Killing by Terrorists.
#news
63












































