Da zaka fara zayyano hujjojin ƙin zaɓen Tinubu wallahi har ranar zaɓen ba za’a gama ba. Masu cewa suna da hujjar zaɓensa ma buƙatarsu ce ke biya kawai. Muna nan muna gayawa Allah dai… Allah Ya matsawa wanda Ya matsa mana.
11
Mallam Bappher, MBA retweeted
my defender is the one giving a winger micheal olise a difficult time on the pitch. 😂
calafiori is a freak!
Ya Allah mun fito nema daga falalar,
Allah gareKa kaɗai muke nema, Allah in Ka bamu babu wanda ya isa ya hanamu, in kuwa Ka hana ba mai bamu.
Ya Allah Ka albarkaci nemanmu, Ya Allah Ka karemu daga dukkan nau’in abin ƙi.
Allah bamu da wayo, bamu da dabara Ka zama gatanmu.
Some of the best managers in football could see the potential before the rest of the world caught up.
Now look at what he’s built at Arsenal.
What Mikel Arteta has achieved at Arsenal and how he has transformed this football club doesn’t surprise me.
I remember listening to Mourinho when he was at Spurs, Pochettino and Pep all speak highly of Arteta, even when he was just starting his managerial career.
The top managers could see what he was capable of. It was mainly the rivals and the haters who mocked us.
Look at us now. Just look at us now❤️
Mallam Bappher, MBA retweeted
36 years ago today, Arsenal were handed a 2 point deduction for misconduct on the pitch after a brawl in their game against Man United a few weeks earlier.
Man United were only deducted one point, but Arsenal still won the league title & only lost 1 game.
Following the incident, Arsenal manager George Graham addressed the team and said
“The majority of the media are enjoying it. Enjoying us getting all this stick.”
Graham also famously said
“ it’s fine that people hate us, it’s part of our history”
Mallam Bappher, MBA retweeted
Lallai akwai gagarumar matsala kenan.
Kaga kenan in ya samu dama na gaba Allah kadai yasan mai zaiyi.
Mallam Bappher, MBA retweeted
I’m hearing Kane shouts.
Kane is not on RvP’s level of technical ability.
Kane’s biggest technical weapon is his passing, and RvP has that too, plus he can actually dribble and score a variety of goals.
Gara yaji tsoron talakan kuwa, don wallahi a fusace muke kamar mu jawo 16 January mu kwarfeku mu raɗa da ƙasa!
Mai bai wa Shugaban Nijeriya Shawara kan Harkokin Siyasa, Ibrahim Masari ya ce ba sa tsoron ’yan hamayya irin su Atiku Abubakar ko Peter Obi da Kwankwaso a zaben 2027.
A hirarsa da TRT Afirka Hausa, ya ce Tinubu ya fi tsoron talakan Nijeriya fiye da manyan masu hamayya da shi.
Mai bai wa Shugaban Nijeriya Shawara kan Harkokin Siyasa, Alhaji Ibrahim Kabir Masari ya ce ba sa tsoron ’yan hamayya irin su Atiku Abubakar ko Peter Obi da Rabi’u Musa Kwankwaso a zaben 2027.
32
Sai rabon kudi da abubuwan amfani suke muku saboda ku zabesu, sun bar ‘yan uwansu a talauci da yunwa. Wannan kaɗai zai nuna muku dalilin da suke baku tallafi.
Mallam Bappher, MBA retweeted
Strip away the politics and the noise. At the core of it all is a simple truth: lifting the children of the poor is the only legacy that really matters to HE Rotimi Amaechi.
#AtikuAmaechi2027
#NigeriaDecides2027
Istigfari nawa kayi yau?
Tasbihi nawa?
Salatin Annabi SAW❤️ nawa?
Auna da yawan tweets dinka, snap streak da chats toh!
Kuma da wanda yake APC yake tallata Tinubu da mu da muke addu’a gwamnatin ta kife cuɗuwa muke wallahi!
46
Har yanzu matsayata shine duk wanda ya gamsu rayuwarsa ta Inganta a mulkin Tinubu, toh ya zaɓeshi. Wanda rayuwarsa ta ƙuntata kuma ya fito ranar zaɓe ya huce haushi. Zaɓe ne hisabin da suka fi tsoro dama.






















