Make I charge am before I con surprise my babe
This December suppose detty by my calculations πΉπΉ
Kaji tunanin yara πΉ
Tun mulkin buhari kika wuce shekarun aure amman yanzu kina cewa sai wann tsohon yayi winning /27 election ππ€¦ββοΈπ«΄
I'm not getting married until @officialABAT and @ubasanius win the 2027 elections. I have concluded. #ArewaForAsiwaju #A4A
17
STREET USTAZπ³ββοΈπ retweeted
Gas ya qare.
Pampers ya qare.
Madara da milo ya qare.
Semo ya qare.
Charcoal ya qare.
Nepa sun zo.
Ruwa ya qare.
Sugar ma ya qare.
Shinkafa kadan ya rage.
Wake ma ya qare.
In zaka dawo ka biya ta Landmark ka sayo bread..
Namiji Bawan Mata, Allah ne kadai gatan ka.πππ
Kuttt
Inaganin mutane sunayi amman bantayi ba sai yau kuma wllh dan wahala ya bani kunya ina karantawa amman kunyar kaina nakeji πππππππ€£
Na rantse da Allah ba a tapa roasting dina kamar yadda ChatGPT yayi roasting dina yanzu baβ¦ i cant even post it here coz you all will laugh at me..ππππ
2
42
Dear brother
A wise man once said: Horses that go to war don't dance at weddings
few can understand this π«΄
17
Yanzu brother na ya kira wai akwai wasu tantabaro idan zan siya 50k πΉ yoo kona 5k bazan iya siya ba wllh π€π€£
10
Audu Allah ya doramin sonka amman akwai talauci ππ€¦ββοΈ
Yarinyar nan ta rainashi yasin πΉ
14
STREET USTAZπ³ββοΈπ retweeted
Wallahil Azeem munyi dacen Iyayeπ―β€οΈπππΏ
Sai dai muce Alhamdulillah Yaa Rabbi
Itafa mace tanada wani abu 1
Na fahinci duk yadda bata Santa indai iyayenta sukace dole saikai to bayan auren zata iya dawowa tana sonka especially idan kasan me kakeyi





























