An additional 2 million more for a surgery of complication discovered during the initial surgery.
EIGHT MILLION for a man he had never met.
Na rantse da Allah @harunamaiwada halin Yan Aljanna gareshi.
After years of watching our brother endure pain, uncertainty & endless struggle, it only took minutes yesterday for @harunamaiwada to help ease that burden with a donation of SIX MILLION NAIRA toward his treatment
I’m still shocked wallahi. Allah yasaka da mafificin Alkhairi Sir
bAkAtsInE retweeted
Dr. Haruna Maiwada ya halarci ƙaddamar da Solar Boreholes guda biyu da Hon. Ibrahim Ali Guguwa ya samar a Rafin Ƴan Wanki, Katsina, domin amfanin al’umma. Ya yaba da wannan ƙoƙari tare da addu’ar Allah Ya saka da alheri. @harunamaiwada
bAkAtsInE retweeted
Don’t let this beautiful day pass without reciting Surah Al-Kahf and sending abundant Durood upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ.
bAkAtsInE retweeted
I'm begging you to please start taking your life more seriously. You don't have much time on this earth. Stop wasting it by doomscrolling, partying, and numbing your mind with cheap dopamine. Lock in. Fix your finances. Improve your relationships. Get in shape because looking good matters. Surround yourself with people who push you to be better. You'd be surprised by just how great your life will be if you just took yourself more seriously.
bAkAtsInE retweeted
Unity, commitment and a shared vision for a better future. Abba Mangal alongside Dr. Haruna Maiwada — a partnership built on purpose, leadership and service to the people. Together, for a greater cause. 💪 @harunamaiwada @Abbamangal_
bAkAtsInE retweeted
Replying to @harunamaiwada
@harunamaiwada ya karɓi lambar yabo daga Majalisar Kansilolin mazaɓu 12 na Ƙaramar Hukumar Katsina, bisa irin gudunmawa da hidimar da yake yi wa al'umma
Ya nuna godiya tare da alƙawarin ci gaba da hidimtawa jama'a domin inganta rayuwarsu, tare da fatan nasarar 'yan takarar APC
bAkAtsInE retweeted
Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami, PDP governorship candidate for Gombe State, officially opens his 2027 governorship campaign today in Gombe.
bAkAtsInE retweeted
Replying to @harunamaiwada
@harunamaiwada ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan marigayi Alhaji Lawal Sani, wanda aka fi sani da Kwamanda, a gidansa da ke Sabon Titin Kwado, Katsina.
Ya bayyana rasuwarsa a matsayin babban rashi, tare da addu'ar Allah Ya ba iyalansa hakurin jure wannan rashi, Ya gafarta masa,
bAkAtsInE retweeted
Ga wanda ya cancanci yabo, ga jagoran da darajarsa take magana tun kafin ya furta komai. @harunamaiwada mutum mai karamci da kishin al'umma, tare da Abba Mangal, babban jigo mai daraja. Haɗuwar manyan mutane, hoton ma ya zama tarihi! Allah ya ƙara ɗaukaka da albarka
@Abbamangal_
bAkAtsInE retweeted
SANARWA
Gayyatar taron kaddamar da sabon rijiyar burtsatse mai amfani da hasken rana (Solar Borehole) da @harunamaiwada ya samar domin tallafa wa al’umma wajen rage radadin ruwa
📍 Wuri: Rafindadi Yan Kilishi, kusa da KTSA Roundabout.
🕙 Lokaci: 10:00 na safe
📅 Rana: Talata
bAkAtsInE retweeted
Does anyone have an explanation for why this dude is behind bars, please? Because I refuse to accept that it’s because he criticises the government. He doesn’t pose a threat of any sort, and I’ve been struggling to make sense of his detention. There are people far fiercer in their criticism, and more threatening, who remain free. I’m sincerely trying to understand what makes his case different.
Please is there any update on @IU_Wakilii ?!!!
#FreeImranUthmanWakili
bAkAtsInE retweeted
Aikin Alkhairi na cigaba fa wanzuwa a jihar Katsina a yayin da Dan Amanar Katsina ke gudanar da gina solar mai amfani da hasken rana a unguwar Saulawa dake jihar Katsina @harunamaiwada
bAkAtsInE retweeted
Kae dan amana aike ne daga allah katsinawa muka godia ga allah dayi mashi fatan alkhairi
Jagoran Masu Jika Antar Tallakawa, ya sauka alkhairi ya fara sauka. Masu mashina, motoci da kurkura, congratulations! 🎉 @harunamaiwada
bAkAtsInE retweeted
Yanzu Yanzu Dan Amanar Katsina yayi kira ga ɗaukacin ma biya darikar shi na Gidan Amana Akida cewa... @harunamaiwada
bAkAtsInE retweeted
Sannu da kokari me gonar alkhairi @harunamaiwada
bAkAtsInE retweeted
You are in Nigeria, your preferred candidate in any Presidential Elections - cannot win without the support of Nigerian Muslims;
Or maybe the best candidate in a Presidential Election, could be a Muslim.
If you like, keep talking like a White Southern Baptist in rural Alabama - who hasn't met a Muslim in his/her life.
This is why you are a human being, not a parrot - you should talk and act with full awareness of your context.

































