Ranar farko:
Taron horas da malaman addini mata a Kano da Alkalanci/IMDII suka shirya domin yaki da labaran karya da Farfaganda wanda
ma'aikatar harkokin wajen Burtaniya ta bada tallafi.
Yana cikin jerin taruka bita da Alkalanci keyi a jihohi daban-daban
Abinda wakilin Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Il ya fada da kuma abinda sakataren majalisar malamai ta jihar Kano shima ya fada kan taron horas da malaman addini mata a Kano.
Ranar farko:
Taron bita ga malaman addinin musulunci mata da Alkalanci/ IMDII suka hada a Kano domin cigaba da yaki da labaran karya.
Masu bada horo da wadanda suka halarci bitar sun tattauna kan batun.
Wannan bita ana yi ne bisa tallafin FCDO/ISF West.
#ALKALANCI #Misinformation
Shugabar shirye-shirye da tsare-tsare ta Alkalanci Victoria Bamas @BamasVicToria kenan yayin jawabi kan yadda shirin horas da malaman addini da Alkalanci ta haɗa.
Yayin da Editan Alkalanci Alhassan Bala @balahassanu ke gabatar da maƙala a taron bita ga malaman addini Musulunci da Kirista a Jos domin ƙoƙarin yaƙi da labaran ƙarya.
@UKinNigeria @FCDOGovUK
Ranar farko:
Babban limamin Jami'ar Jos Farfesa Yusuf Abdullahi Yusuf ya gabatar da maƙala kan malaman addini a lokacin kafafen sada zumunta na zamani. Ya gabatar ta mahangar addinin Musulunci.
Wanda @theimdil ta shirya ƙarƙashin Alkalanci da tallafin @UKinNigeria FCDO/ISF.
Ranar farko:
Babban limamin Jami'ar Jos Farfesa Yusuf Abdullahi Yusuf ya gabatar da maƙala kan malaman addini a lokacin kafafen sada zumunta na zamani. Ya gabatar ta mahangar addinin Musulunci.
Wanda @theimdil ta shirya ƙarƙashin Alkalanci da tallafin @UKinNigeria FCDO/ISF.
Yayin buɗe taron bita ga malaman addini da @theimdil ta haɗa ƙarƙashin Alkalanci kan yaƙi da labaran ƙarya. Taron da shugaban ƙungiyar CAN reshen jihar Pilato da wakilin shugaban ƙungiyar JNI da wakilin ofishin jakadancin Burtiniya @UKinNigeria halarta tare da yin jawabi.
Labarin ƙarya kan @atiku
dake yaɗuwa a kafafen sada zumunta
#tantancelabarai #yaƙidalabaranƙarya #alkalanci
alkalanci.com/labarin-%c6%99…
Yaushe Jamil Gwamna yace a zabi Atiku ba tare da babancin jam’iyya ba?
alkalanci.com/yaushe-jamil-g…
Maganar Za a Rufe Dandalin TikTok A Najeriya Saboda Gwamnan Kano Ƙarya ne
alkalanci.com/maganar-za-a-r…
Kishiya ɗaya ko kishiyoyi nawa shugabar ƙasar Tanzania take da?
alkalanci.com/kishiya-%c9%97…
labarin cewa duk wanda zai yi fasfo daga Kano, Bauchi ko Yola sai yaje Abuja karya ne
@nigimmigration
alkalanci.com/labarin-cewa-d…
Labarin cewa Sarkin Musulmi yace dole a sake zaɓar Tinubu ƙarya ne
alkalanci.com/labarin-cewa-s…
Labarin cewa Faransa ta nuna rashin jin daɗi kan yinƙurin ƙaddamar da kuɗin ECO na ECOWAS ƙarya ne
alkalanci.com/labarin-cewa-f…
Labarin alƙaliya Tsamma Abubakar da hoton da ke yaɗuwa ƙarya ne
#factcheck #alkalanci
alkalanci.com/labarin-alƙali…










