Assalamu-alaikum, Ina taya ku murnar shiga wannan rana mai albarka, ranar Juma’a. Rana ce ta neman rahama da shiriya daga Allah. Ina fatan Allah ya haskaka zukatanmu, ya cika mana bukatunmu na alkhairi, ya kuma sa mu cikin bayinsa da zai yiwa rahamar sa a Lahira.
Juma'a Mubarak