Yammata, saura kwana 45 shekarar 2026 ta ƙare. Waɗanda aka yi wa alƙawarin aure kafin ƙarshen shekarar, ina aka kwana?
Alƙawarin yana nan ko an ɗaga shi zuwa 2027?
1
175
Shigar Gwamna Abba Kabir Yusuf majalisar dokokin jihar Kano domin gabatar da kasafin kuɗin 2027.
107
A cewar kundin manufofin zaben shugaban ƙasa na jam'iyyar APC na shekarar 2027 mai shafuka 109, mai taken 'From Reform to Prosperity Agenda 2027–2031', wanda jaridar Punch ta ruwaito, Tinubu na son bunƙasa tattalin arzikin ƙasar da kashi 6 cikin 100 a duk shekara.
Source: Punch
1
87
A cikin wata sanarwa da daraktan sadarwa na kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na ADC Phrank Shaibu ya fitar Atiku ya ce babu wani shugaban ƙasa mai barin gado da ke da haƙƙin dora wa wanda zai gaje shi sabon nauyin bashi kwanaki kadan kafin miƙa mulki.
Source: DCL Hausa
Shugaban Hukumar, Dr. Muhammad S. Khalil, ya bayyana cewa tsaftar muhalli nauyi ne da ya rataya a wuyan gwamnati da jama’a, inda ya buƙaci alʼumma su ba da haɗin kai wajen tsaftace muhallansu.
88
Atiku ya sake bayyana matsayinsa ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na X ranar Litinin, tare da wani bidiyon kamfen da ke bayyana yadda yake shirin tafiyar da batun tallafin man fetur.
Source: DCL Hausa
74
Gidan talabijin na Channels ya ruwaito cewa, yayin bikin rantsarwar da aka gudanar a babban ɗakin taro na Body of Benchers da ke Abuja, an gudanar da horo na musamman domin ƙara ƙwarewar jami’an shari’a, a ƙoƙarin tabbatar da sahihanci da amincin tsarin dimokuraɗiyyar Najeriya.
1
80
Kwamishinan Yaɗa Labarai na jiha Sunusi Bature Dawakin Tofa ne ya bayyana hakan a ganawarsa da manema labarai bayan kammala zaman Majalisar Zartaswa na musamman da aka gudanar a gidan gwamnatin Kano.
Ya ce bashin fanshon ya shafi daga watan Janairun 2019 zuwa shekarar 2026.
89
Sarkin ya bayyana hakan ne a garin Gombe, yayin babban taron ƙungiyar tsofaffin ɗaliban makarantar Barewa (BOBA), inda ya halarci taron a matsayin shugaban bikin.
Ya kuma yi kira ga gwamnatoci da sauran masu ruwa da tsaki da su gaggauta ɗaukar mataki.
71
Shugaban maaikatan Lirwanu Isah ne ya bayyana hakan yayin ganawarsa da manema labarai inda yayi kira ga sabon Kwamishinan maaikatar muhalli na Kano Safiyanu Hamza Kacako da ya taimaka wajen ɗinka musu kayan sawa da kuma shigar da su cikin rukunin ma'aikatan gwamnatin jihar nan
73
A zaman majalisar na yau Litinin, shugaban masu rinjaye na majalisar Lawan Husaini Dala ne ya bayyana irin hakan.
Lawan Hussaini ya ce, kwamishinan yana fita da labarin da ya shafi majalisar tun kafin ya zo gabanta, wanda yin hakan kuskure ne.
64
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 11 da ke Bompai ta sallami tare da wanke wani magidanci mai suna Yusuf Nadabo Kawule daga zargin kashe matarsa.
Yayin zaman kotun ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Nasir Saminu, an yanke hukuncin ne saboda rashin isassun hujjoji da shaidu.
76











