
A Proud & Unshakable Supporter Of President Bola Ahmed Tinibu And APC. Dedicated To Nigeria’s Progress Under The Renewed Hope Agenda. #A4A #ArewaForAsiwaju
Abuja, Nigeria.
Joined March 2013
- Tweets46.3K
- Following535
- Followers1.8K
- Likes64.6K
Øthman retweeted
Hotuna: Shugaba Tinubu da Mataimakinsa Shettima a gangamin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na APC a Ibadan
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, tare da Mataimakinsa Kashim Shettima da gwamnoni da sauran manyan jagororin jam'iyyar APC, ya yi jawabi ga dubban magoya baya a jiya Asabar a Mapo Hall, zauren nan mai ɗimbin tarihi da ke Ibadan, Jihar Oyo.
Shugaban ya yi alƙawarin inganta samar da wutar lantarki, ƙara zuba jari a ɓangaren ilimi da noma, da kuma farfaɗo da tsohuwar masana'antar motoci ta Leyland da ke Ibadan ta hanyar haɗin gwiwa da kamfanin ƙera motoci na ƙasar China, Yutong, domin samar da ayyukan yi da bunƙasa ƙera kayayyaki a cikin gida.
An rage shagulgula a wajen gangamin domin girmama waɗanda hatsarin jirgin ruwa mai muni da ya auku a Jihar Bayelsa ya rutsa da su, kuma an yi shiru na minti ɗaya domin jimamin waɗanda suka rasa rayukansu.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
Øthman retweeted
Sanata Adams Oshiomhole ga Seyi Makinde:
"...Shin ranka ya ɓaci ne saboda Shugaba Tinubu na ba ɗalibai rancen karatu? Shin ranka ya ɓaci ne saboda Shugaba Tinubu na gina babbar hanyar Legas zuwa Calabar? Shin kana so yajin aiki ya dawo jami'o'inmu ne? Shin waɗannan ne abubuwan da kake so ka sake wa fasali?..."
#ArewaForAsiwaju
#A4A
Øthman retweeted
Dan Bello has within his rights chosen a side and it has become a problem to you people. What manner of democracy are your candidates bringing if mistakenly elected? Haba
Who remembers when Dan Bello (@BelloGaladanchi) made allegations against Abdulaziz Yari, only to delete the video a few hours later?
In the video, Dan Bello claimed that Yari received about ₦1.7 trillion from federal government accounts. He also alleged that political singer Dauda Kahutu Rarara was paid ₦100 million to make remarks against Davido.
However, just a few hours after publishing the video, Dan Bello deleted it from his social media platforms.
Dan Bello really exploited the suffering of ordinary Nigerians to build his network and negotiate his share of the big cake.
Øthman retweeted
Imagine being so shallow and intellectually bankrupt that your only response is to mock someone’s poverty and wish physical harm upon them.
Clearly, the rot runs deeper than their arguments, much like their false messiah! 💔💔
Political intolerance is not intelligence.
Øthman retweeted
2027: Shugaba Tinubu ya gabatar da ɗan takarar gwamnan Jihar Oyo na jam'iyyar APC, Sanata Sharafadeen Alli @SenSharafaAlli, ga sarakunan gargajiya na Jihar Oyo. Ya roƙe su da su yi masa addu'a tare da ba shi goyon baya.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
Øthman retweeted
Cikakken Bayani Gameda Ceto A Ranar Tashin Qiyamah!
Sheikh Ja,afar Mahmoud Adam (Rahimahullah)
Øthman retweeted
Yau! Gobe! Jibi! 💪🏾
Omọlógò Till Infinity ♾️
X 2
#ArewaForAsiwaju
#A4A
Øthman retweeted
Showcasing our rich cultural heritage, traditions, and identity. Our culture, our pride! 🌍❤️
#ArewaForAsiwaju
#A4A
Øthman retweeted
Good morning to everyone trying, learning, healing, growing and figuring life out. May Allah make it easy for us.
Øthman retweeted
Life is not a competition. Take your time, do your best, pray, and trust Allah's timing.
Let them do the counting for now as per assessment. The record counting that matter is quite approaching 😂🥳
#ArewaForAsiwaju
#A4A ♾
3 months ago still trending were is our opposition trending
#ArewaForAsiwaju
#A4A
@Waspapping_ @Abdulrahmanleme
@__yellows
@FriendsOfBAT
@RenewedHope2_0
@gimbakakanda
@tudunwada__mi
@A__yabo
@STinubu
@Maxajee
@paki
Øthman retweeted
Shugaban Ƙasa tare da mai ɗakinsa, Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, sun isa Ibadan domin gangamin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa da za a gudanar yau a Mapo Hall.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
Øthman retweeted
Gwamnatin Tarayya na hanzarta shirin kai buhunan taki sama da miliyan uku ga manoma a faɗin ƙasar nan, gabanin lokacin noman rani da ke tafe. Hakan na zuwa ne bayan da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ware kuɗaɗe a ƙarƙashin shirin Sabunta Fata na daidaita harkar noma da bunƙasa amfanin gona.
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya buƙaci hukumomin gwamnati da masu ruwa da tsaki a harkar taki da su gaggauta samar da takin, da jigilarsa, da kuma rarraba shi. A ƙarƙashin shirin, gwamnati za ta sayi taki daga masana'antun haɗa taki na cikin gida, sannan ta sayar wa manoma a farashi mai sauƙi, bisa tallafin gwamnati.
#ArewaforAsiwaju #A4A
Øthman retweeted
Breaking News : President Bola Tinubu presents the next Governor of Oyo State to the people of Oyo State💯✅
#CBMinIbadan
#OyoStateYouthWalk
#OyoStateCityBoyConcert
#FromReformsToProsperity
#RenewedHope
#PBAT2027
#ArewaForAsiwaju
#A4A
Øthman retweeted
President Tinubu has approved the distribution of over three million bags of subsidised fertiliser to farmers across the country ahead of the dry season, supporting agricultural activities and efforts to increase food production.
#ArewaForAsiwaju
Øthman retweeted
An aiwatar da aikin layin dogo na Kaduna–Kano; Tafiya ce zuwa ga kyakkyawan sakamako
Aikin layin dogo daga Kaduna zuwa Kano ya fara zama gaskiya. ‘Yan Najeriya da dama sun bayyana farin cikinsu da ganin aikin ya fara tabbata, tare da nuna sha’awar ganin ya cika gaba daya.
#ArewaForAsiwaju
#A4A






































