Bitcoin Hausa. (@BitcoinHausa) header
Bitcoin Hausa. (@BitcoinHausa) profile picture

Spreading #Bitcoin awareness in Hausa — a language spoken by 250+ million. Empowering our people with Bitcoin knowledge and freedom. $BTC

Satoshi Nakamoto
Joined November 2018
🚀 2025 Q4 African Bitcoin Ecosystem Infographic! 🚀 We’re excited to announce that Bitcoin Hausa has been featured among the thriving African Bitcoin projects driving education and community growth across the continent! A huge thank you to @afribitcoiners for recognizing our efforts and impact within the African Bitcoin ecosystem. This recognition strengthens our resolve to continue educating, empowering, and expanding the Bitcoin movement in the Hausa-speaking world and beyond. 🧡 @btrustteam @ihate1999 @Fuchaweb3_Blog @afribitcoiners Thank you all for the inspiration
5
11
5
45
4,853
Fadi kalma daya tak akan #Bitcoin
1
1
1
418
Barka da Ranar Bitcoin Pizza🍕🚀 A ranar irin ta yau a shekarar 2010, Laszlo Hanyecz ya kafa tarihi ta hanyar sayen pizzas guda biyu da BTC 10,000. Ko da yake yanzu ana kallon hakan a matsayin “abinci mafi tsada a tarihi”, wannan rana tana wakiltar wani babban ci gaba: 🔶️ Amfani a zahiri: Wannan ne karo na farko da Bitcoin ya fita daga tunani zuwa zama hanyar musayar kudi a rayuwa ta yau da kullum. 🔶️ Amincewar al’umma: Tunatarwa ce mai ƙarfi cewa ƙima tana fitowa ne daga yarda da amincewar mutane. 🔶️ Darasi na haƙuri: Shaida ce cewa har yanzu muna farkon tafiya, kuma wannan fanni yana sauyawa cikin sauri. Ku ji daɗin pizzarku a yau🧡 Rubutawa: @afribitcoiners Fassara: @BitcoinHausa
1
7
148
Morgan Stanley mai darajar dala tiriliyan 10 ya kafa tarihi a matsayin bankin Amurka na farko da ya fito da ETF na Bitcoin.
2
149
Kamfanin Metaplanet sun siya #Bitcoin na darajar dala miliyan dari uku da arba'in.
2
3
165
Babban Bankin Australia ya sanar da cewa zai haɗa #Bitcoin da sauran kuɗaɗen crypto kai tsaye cikin tsarin bankunansa.
1
2
131
Tsohon Firaministan Japan ya ce #Bitcoin da crypto dama ce ta musamman da ke faruwa sau ɗaya a cikin shekaru 100.
1
2
102
Iran yanzu tana daga cikin manyan ƙasashen da ke hako #Bitcoin a duniya, tana ba da gudummawa har kusan kashi 6–8% na ƙarfin hash (hashrate) na duniya.
1
79
Kamfanin Blackrock sun siya #Bitcoin da ya kai $160,000,000 a yau
1
1
4
181
Kamfanin Blackrock sun siya #Bitcoin da ya kai $160,000,000 a yau.
1
2
9
157
Shugaban Kamfanin BlackRock mai kula da dukiyar da ta kai dala tiriliyan 11, ya ce Bitcoin da crypto za su iya hanzarta gina makomar tsarin kuɗi na duniya.
1
70
Shugaban Kamfanin BlackRock mai kula da dukiyar da ta kai dala tiriliyan 11, ya ce #Bitcoin da crypto za su iya hanzarta gina makomar tsarin kuɗi na duniya.
1
59
#Bitcoin ya zama kadara ta farko a duniya da kai market cap na dala tiriliyan daya a cikin shekaru goma sha biyu kacal da kirkirarsa.
1
1
3
87
Shafin @BitcoinHausa na taya dukkan musulmin duniya murnar karamar salla, Allah ya karbi ibadunmu. Allah ya maimaita mana.
2
3
22
402
Bitcoin Hausa. retweeted
Our guest for today, na @ihate1999, na him be di No. 1 Most Impactful African Bitcoiner for 2025. Na him also be CEO of @btrustteam wey also win most impactful project of the year. Watch this video make you hear im take on Bitcoin! 0:01 - We go like make you introduce yourself to our people wet dey watch 0:21 - Wetin be the experience so far for Mauritius 1:05 - Wetin be the message you get for people wey feel say Bitcoin na scam? 1:40 - Wetin you go tell developer wey get double mind about the ecosystem 1:55 - Wetin be the last message wey you get for us and wetin we need to expect from Btrust #bitcoin #africanbitcoiners #ABCZ
2
2
12
449
CSO na Strive, kamfani mai darajar dala miliyan 600, ya bayyana cewa kamfanin Strategy na Michael Saylor yana cikin kamfanonin da aka fi raina darajarsu a duniya.
1
77
Micheal Saylor yace nan ba da jimawa kamfanonin fasahar AI zasu fara siye da koma ajiye #Bitcoin Tabbas sabuwar fasahar AI na bukatar Bitcoin a aiyukansu.
62
Kimanin shekaru kenan, kasar America ta siyar da #Bitcoin guda dubu goma akan dala dubu talatin duk guda daya.
1
76
Mafi yawan dukiyar Shugaba Donald Trump a yanzu tana cikin #Bitcoin da crypto wanda ya kai kimanin dala biliyan bakwai.
1
3
89
Wannan makon ya kasance mai matuƙar ƙarfafa farashin Bitcoin: • Kamfanin Strategy ya sayi BTC 17,994 da darajarsu ta kai dala biliyan 1.28. • Ƙasar El Salvador ta sake sayen ƙarin BTC, wanda ya kawo jimillar ajiyarta (SBR) zuwa BTC 7,585. • Kamfanin kula da kadarori mai darajar dala biliyan 15, Bitwise Asset Management, ya fitar da rahoto mai taken “Yadda Bitcoin zai iya kaiwa dala miliyan 1.” • Sanata Cynthia Lummis ta gana da sabon shugaban Federal Reserve, Kevin Warsh.
1
65
Kamfanin South African Airways ya zama kamfanin jirage na farko da ke amsan #Bitcoin wurin biyan kudin hawa jirgi a Africa.
1
5
101