
👨💻 CEO & Founder of @NasfamPay | Web3, Blockchain & AI Dev | Building secure and scalable digital solutions
Kebbi, Nigeria
Joined March 2022
- Tweets612
- Following483
- Followers726
- Likes7.9K
Dev Nasfam retweeted
Gm Web3 fam ☕
Congratulations to the giveaway winners 🏆 👏 🎉
Can I get a GM back? 💙🤍
Dev Nasfam retweeted
GIVEAWAY TIME 🎁🚀
I’m giving out ₦100,000 to 20 lucky winners.
Each winner will receive ₦5,000. 🏆
To enter:
1️⃣ Follow @NasfamPay and @devnasfam
2️⃣ Register with: nasfampay.com/register?ref=F…
3️⃣ Post a screenshot with: I joined @NasfamPay to make crypto easy 🚀 (tag us)
4️⃣ Bonus: Retweet this post
🎊 Winners will be randomly selected and announced after 24 hours.
Don’t miss out, this time you'll win.
Dev Nasfam retweeted
GIVEAWAY TIME 🎁🚀
I’m giving out ₦100,000 to 20 lucky winners.
Each winner will receive ₦5,000. 🏆
To enter:
1️⃣ Follow @NasfamPay and @devnasfam
2️⃣ Register with: nasfampay.com/register?ref=F…
3️⃣ Post a screenshot with: I joined @NasfamPay to make crypto easy 🚀 (tag us)
4️⃣ Bonus: Retweet this post
🎊 Winners will be randomly selected and announced after 24 hours.
Don’t miss out, this time you'll win.
Dev Nasfam retweeted
Wadanda ba suyi register suka fara amfani da Nasfam Pay ba su daure suyi. Namu na Nigeria kuma na 'yan Arewa, akwai target din da Developers dinsa suke son kaiwa, mu zamu tallafawa namu kafin wasu suyi.
~ Nasfam Pay hanya ce da 'yan Crypto a Nigeria zasu iya saya ko siyar da wasu tokens da coins cikin sauki, kuma kudi ya sauka har zuwa account dinka.
Musamman wadanda suke son sayan Gas fee ko token da karamin kudi wannan wata dama ce gare mu yan Nigeria ko yan Arewa.
Akwai cikakken bayani da mukai kwanakin baya akai. Muna fatan nan gaba Nasfam Pay ta zama Exchange tare da Wallet a hade, hakan zai sa manyan project na duniya su rika neman Nigerian Exchanges.
nasfamgaspay.com/register?re…
Dev Nasfam retweeted
Happy anniversary Nasfam Pay
Cheers to one year of powering seamless payments and transforming lives.
Thank you for making everything easy and scalable for your users.
@devnasfam
Dev Nasfam retweeted
Replying to @Abdulhadi021
May almighty Allah blessed this project and become a catalyst for changing the mindset of Northern Nigerians from being consumers to becoming creators & builders in the cryptocurrency and Web3 industry
Dev Nasfam retweeted
Nasfam Pay....🤳
A kullum muna yawan maganar cewa kada mu zama consumers a Web-3, muyi kokari wajen kawo sabbin innovations, a hankali zamu kai matsayin da muke ganin Turawa da Amerikawa sun kai a Web-3.
Wannan yasa zan gabatar mana da Nasfam Pay, wata hanya da yan Crypto a Nigeria zasu iya yin hada hadar kasuwancin harkar cikin sauki wanda wasu daga cikin matasan mu na Arewa suka samar kamar Binance ko Bitget a lokacin da suke matakin farko. Idan har za muyi tururuwa muyi registration da Binance, Mexc da Bitget, ya kamata muzo muyi solidarity da goya baya wa namu.
Abinda zaka iya yi da Nasfam Pay:
Zaka iya sayan Gas Fee, kamar SOL, TON, USDT, BNB, MATIC da sauran su. Zaka iya sayan Telegram Stars ba tare da kayi amfani da ATM Card ba.
Zaka iya Swapping token daban daban, masu yawa daga gare su har zuwa USDT. Wannan kokarin matasan ku ne na Arewa. Idan bamu yi register kuka yi amfani da nasu ba zamu cigaba da yi dana Turawa, kuma babu ranar da namu zasu kai labari kenan.
Zaka iya siyar da token daga kan Nasfam Pay kuma a tura maka kudin ka zuwa Account na Bankin ka, kamar Pi Network, Sidra da sauran wadanda zasu zo nan gaba.
Suna da tsarin refer and earn, da kuma constant 0.3% na transactions din downlines dinka.
Nan gaba kadan zasu dora App din akan Play Store da Apple Store domin sauke su akan wayar ka kamar yadda kake suke Binance da sauran Major Exchange.
Ba'a san inda wannan project zai kai ba, mun ga yadda yan kudu suka karfafi Roqqu, Busha, Bundle Africa a shekarun baya. Muma muyi kokarin solidarity wa namu domin nan gaba zata iya zama Exchange mai zaman kanta da ake ji da ita a duniya (in sha Allah).
A yanzu suna kan tsarin Website zaka yi register da email, phone number, password, da transaction PIN.
Za'a iya register yanzu ya wannan link.... 👇
nasfamgaspay.com/register?re…
Idan ka fuskanci matsala suna customer service mai kyau zasu saurare ka da Turanci ko Hausa su warware maka matsalar data same ka. Mutane da dama sun kwana biyu suna amfani da Nasfam Pay tun wajejen 2024.
Dev Nasfam retweeted
Kun jarraba yin amfani da Nasfam Pay wajen siyan fee?
Ɗaya daga cikin matsalolin da ƴanbaiwa suke fuskanta a duniyar crypto a duk lokacin da suka tashi claimin na wani airdrop akwai gas fee, ƙila ɗanbaiwa yana son siya daga Exchanges amma sai ka samu ko dai kuɗin sa bai kai ya siya kai tsaye daga Exchanges ɗin ba, ko kuma fee ɗin Exchange ɗin yayi yawa wanda mutun zai gwammace ya siya a bunburutu. Ita kuma bunburutu ƙwalubalenta shine ƙila wanda zaka siya wajen sa ba lallai ko da yaushe yana available ba a lokacin da kake so, wani lokacin kuma urgent kake so.
nasfamgaspay.com/register?re…
Bisa wannan dalilan wasu daga cikin Matasan mu suka samar da manhaja wacce kai tsaye zakayi register, sai kayi deposit na kudin daga bankin ka ka siya fee ɗinka a duk sanda kake so, kamar dai yadda ake siyan data ta Website. Zanyi amfani da wannan damar na tallata mana Nasfam Pay.
nasfamgaspay.com/register?re…
Nasfam Pay Sabuwar Manhaja Ce Domin Sauƙaƙe Harkokin Crypto a Nigeria 🚀
Ga Abubuwan da zaka iya yi a Nasfam Pay:
✅Siyan crypto ko Gas Fee kamar TON, SOL, USDT, BNB, MATIC da sauransu cikin sauƙi.
✅Siyan Telegram Stars da kuma Telegram Premium ba tare da amfani da ATM card ba.
✅Zaka iya swapping tsakanin coins daban-daban cikin sauƙi.
✅Zaka iya Sayar da tokens kamar Pi Network, Sidra Chain da sauran su kuma kayi receiving payment kai tsaye zuwa bankinka.
Yadda Nasfam Pay Yake Aiki:
Zaka iya funding account ɗinka daga bankinka kai tsaye, kayi amfani da kuɗin domin siyan abubuwan da kake bukata cikin sauƙi kuma ka karba nan take.
Babu P2P, babu wahala, babu jiran lokaci.
🔗 Kabi wannan link domin kayi register: nasfamgaspay.com/register?re…
Ubangiji Allah ya bamu sa'a.
Dev Nasfam retweeted
Mun Fara Samun Ci a Crypton mu ta Arewa
Ɗaya daga cikin matsalolin da ƴanbaiwa suke fuskanta a duniyar crypto a duk lokacin da suka tashi claimin na wani airdrop akwai gas fee, ƙila ɗanbaiwa yana son siya daga Exchanges amma sai ka samu ko dai kuɗin sa bai kai ya siya kai tsaye daga Exchanges ɗin ba, ko kuma fee ɗin Exchange ɗin yayi yawa wanda mutun zai gwammace ya siya a bunburutu. Ita kuma bunburutu ƙwalubalenta shine ƙila wanda zaka siya wajen sa ba lallai ko da yaushe yana available ba a lokacin da kake so, wani lokacin kuma urgent kake so.
Bisa wannan dalilan wasu daga cikin Matasan mu suka samar da manhaja wacce kai tsaye zakayi register, sai kayi deposit na kudin ta ka siya fee ɗinka a duk sanda kake so, kamar dai yadda ake siyan data ta Website. Zanyi amfani da wannan damar na tallata mana Nasfam Pay.
nasfamgaspay.com/register?re…
Nasfam Pay Sabuwar Manhaja Ce Domin Sauƙaƙe Harkokin Crypto a Nigeria 🚀
🔴Ka gaji da matsalolin P2P?
🔴Ko kuma yawan charges na exchangers wurin transfer?
🔴Ko wahalar siye da siyar da crypto?
Nasfam Pay sabuwar manhaja ce da ke sauƙaƙa maka komai cikin sauƙi da sauri ✅
Ga Abubuwan da zaka iya yi a Nasfam Pay:
✅Siyan crypto ko Gas Fee kamar TON, SOL, USDT, BNB, MATIC da sauransu cikin sauƙi.
✅Siyan Telegram Stars da kuma Telegram Premium ba tare da amfani da ATM card ba.
✅Zaka iya swapping tsakanin coins daban-daban cikin sauƙi.
✅Zaka iya Sayar da tokens kamar Pi Network, Sidra Chain da sauran su kuma kayi receiving payment kai tsaye zuwa bankinka.
🎁Tsarin Referral system (Refer & Earn):
Idan ka gayyato mutum ɗaya yayi register, yayi transaction ɗaya kacal, zaka samu kyautar ₦100 nan take.
Misali: Idan zaka iya gayyato mutum 50 ko fiye zaka samu ₦5,000 zuwa sama kai tsaye.
Sannan kuma zaka cigaba da samun commission na 0.3% a duk transaction ɗinda referrals ɗinka sukayi.
Yadda Nasfam Pay Yake Aiki:
Zaka iya funding account ɗinka daga bankinka kai tsaye, kayi amfani da kuɗin domin siyan abubuwan da kake bukata cikin sauƙi kuma ka karba nan take.
Babu P2P, babu wahala, babu jiran lokaci.
🔗 Kabi wannan link domin kayi register: nasfamgaspay.com/register?re…
Ubangiji Allah ya bamu sa'a.
Dev Nasfam retweeted
Good afternoon everyone
$BLOCK × @GetBlockGames
$PARAM × @ParamLaboratory
$TRIP × @PlayOverTrip
$BUBBLE × @Imaginary_Ones
$BEYOND x @PlayGroundCorp
$COOKIE x @cookie3
$MOJO
Dev Nasfam retweeted
Farm as you can guys
$BLOCK × @GetBlockGames
$PARAM × @ParamLaboratory
$TRIP × @PlayOverTrip
$BUBBLE × @Imaginary_Ones
$COOKIE x @cookie3
$MOJO
@BEYOND
@AFFYNOFFICIAL
Let's farm for free guys
Follow @devnasfam
Dev Nasfam retweeted
Replying to @GoBlockProtocol @GetBlockGames
GM 🌙
ONE MORE TIME $BLOCK 💤
Don't fade.. There is no time to rest 🫵🏻
Dev Nasfam retweeted
Post
Like
Comment
Follow @Hateejj2529
$BLOCK × @GetBlockGames
$PARAM × @ParamLaboratory
$TRIP × @PlayOverTrip
$BUBBLE × @Imaginary_Ones
$BEYOND x @PlayGroundCorp
$COOKIE x @cookie3
$MOJO
Soon to rest
Enjoy
Dev Nasfam retweeted
$BLOCK X @GetBlockGames
LIKE MY POST
FOLLOW @Hateejj2529
COMMENT
RT
QUOTES
$BLOCK WILL SHOCK PEOPLE
$BLOCK LETS GO
Dev Nasfam retweeted
Replying to @XEUS86 @Imaginary_Ones @PlayGroundCorp @GetBlockGames @ParamLaboratory @PlayOverTrip @cookie3 @salty_io
💛NEED A BOOST? 🚀🚀🚀
🧬Farm $BUBBLE × @Imaginary_Ones
🧬Farm $BEYOND × @PlayGroundCorp
🧬Farm $BLOCK × @GetBlockGames
🧬Farm $PARAM × @ParamLaboratory
🧬Farm $TRIP × @PlayOverTrip
🧬Farm $COOKIE × @cookie3
🧬Farm $MOJO × @WeArePlanetMojo
Dev Nasfam retweeted
BLOCK Airdrop is ending today !!!!
Are you satisfied with the $BLOCK points you have or you want more ?!
We still have few more hours to farm $BLOCK
Follow ➡️ @XEUS86 I have a 10X multiplier to boost everyone 🚀
🎁 Like | Comment | Quote for 5000 points
Repeat after me, $BLOCK will make me rich 🫵
@GetBlockGames
This quoted post is unavailable.























