Munnir Abdulhamid (@munnirjmt) header
Munnir Abdulhamid (@munnirjmt) profile picture

CEO @techhausa Building @Karatu_ |Techie|Hausa Tech Content creator

Nigeria
Joined May 2011
Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)Photo by Munnir Abdulhamid (@munnirjmt)
We can't wait to Host you Sir
Thanks for your time, Munir. I look forward to visiting Yola soon.
1
1
39
3,163
Munnir Abdulhamid retweeted
Bankin fasahar kuɗi na OPay ya buɗe sabon ofishinsa a jihar Kano, a wani mataki na faɗaɗa ayyukansa da kuma ƙara kusantar da hidimomin kuɗi ga abokan cinikinsa a Arewacin Najeriya. An gudanar da bikin buɗe ofishin a ranar Laraba 4 ga Nuwamba, 2026, tare da yanka cake, inda aka buɗe ofishin da ke kan titin Hadejia Road, kusa da kasuwar Yankaba, a gefen bankin Keystone Bank. Kamfanin ya bayyana cewa buɗe sabon ofishin wani ɓangare ne na ƙoƙarinsa na samar da sauƙaƙaɗɗun hidimomin kuɗi masu inganci da kuma kusantar da su ga mutane da 'yan kasuwa a yankin. A halin yanzu, sabon ofishin ya fara aiki, inda kwastomomi za su iya zuwa domin samun taimako, yin tambayoyi da kuma warware matsalolin da suka shafi ayyukan bankin na OPay. Wannan mataki na ƙara faɗaɗa kasancewar OPay a Arewacin Najeriya, tare da samar wa masu amfani da shi damar samun taimakon kamfanin kai tsaye ba tare da dogaro da manhaja ko hanyoyin intanet kaɗai ba. Bayan jihar Kano, wacce jiha ce kuke ganin ya kamata Bankin na Opay ya sake buɗe ofishin nasa saboda Kwastomomin sa?
1
1
55
Day1 at Moonshot by TechCabal was a great opportunity to connect with amazing people Building a startup and looking to reach Hausa speaking communities or enter Northern Nigeria? Let’s talk about how TechHausa can help you reach your target market. I’ll be at Moonshot tomorrow.
1
14
302
I’ll be attending Moonshot by @TechCabal to learn, network, and connect with people in tech. As we prepare for a bigger @TechHausa event in 2027, experiences like this are real eye-openers. If you’ll be there, let’s connect! 🤝
2
8
158
In less than 24 hours, a single post on our Facebook page reached 1.2 million people Millions of Hausa speakers remain an untapped audience for many brands. Want to reach new customers in a language they understand? @TechHausa is your bridge to that audience. Let's collaborate
2
3
90
I’ve created a detailed video explaining the Askya Investments AI Growth Program in Hausa. If you’re building a startup, launching a product, organizing a tech event, or have an opportunity you want to reach the Hausa-speaking audience, @TechHausa is here for you.
Dama ta samu ga Developers da sauran masu gina Startups a ɓangaren AI daga Askya Investment Partners.
1
1
1
93
Munnir Abdulhamid retweeted
Mun samu damar tattaunawa da Dr. Mohammed Saidu Kumo, Daraktan Bincike da Bunƙasa Fasaha (Director, Research and Development) na Hukumar (NITDA). Ku kasance tare da TechHausa domin samun ƙarin rahotanni daga wurin taron. #GITEXNIGERIA #GITEX #TechHausa #Hausa
1
4
117
I interviewed the Director-General of NITDA, Kashifu Inuwa Abdullahi, who shared insights into what GITEX Nigeria is all about and why the event matters to Nigeria’s technology ecosystem.
Shugaban Hukumar @NITDANigeria , @KashifuInuwa ya yi mana ƙarin bayani game da taron GITEX Nigeria da muhimmancinsa ga harkar fasaha a Najeriya. Ku kasance tare da TechHausa domin samun ƙarin rahotanni daga wurin taron.
2
7
341
Munnir Abdulhamid retweeted
TechHausa a GITEX Nigeria 2026 Mun ziyarci ɗaya daga cikin ɗakunan da aka ware domin baje kolin kamfanonin fasaha a wurin taron GITEX Nigeria. Ku kasance tare da TechHausa domin samun ƙarin rahotanni da abubuwan da ke gudana a wannan babban taron fasaha. #GITEXNIGERIA #GITEX #TechHausa #Hausa
3
7
96
TechHausa a GITEX NIGERIA 2026
TechHausa a GITEX Nigeria 2026 TechHausa mun halarci GITEX Nigeria domin kawo muku rahotanni kai tsaye daga wannan babban taron baje kolin fasaha da ƙirƙire-ƙirƙire. Ku kasance tare da Shafukan TechHausa domin samun cikakken rahoton abubuwan da ke faruwa a GITEX Nigeria. #GITEXNIGERIA #GITEX #TechHausa #Hausa
1
1
4
240
Munnir Abdulhamid retweeted
Ma’aikatan TechHausa a wurin taron GITEX Nigeria da ake gudanarwa a birnin Lagos. Ku kasance tare da mu domin samun cikakken rahoto da kuma bayanai kan abubuwan da ke gudana a wurin wannan gagarumin taro na fasaha.
2
1
8
177
This is an opportunity to have your startup travel with @TechHausa to one of Nigeria’s biggest technology events and reach a wider Hausa-speaking tech audience.
🚀 TechHausa Is Going to GITEX — Let’s Go With Your Startup! TechHausa is officially heading to GITEX NIGERIA - The Largest Tech & Startup Event in West Africa, and we’re opening ONE exclusive sponsorship opportunity for a startup or technology company that wants to put its brand in front of our audience during our GITEX coverage. As the Official TechHausa GITEX Nigeria 2026 Coverage Sponsor, your brand will receive prominent visibility throughout our coverage. Your startup will be: 🎥 Featured in all TechHausa videos produced from GITEX. 🏷️ Recognized as the Official Sponsor of TechHausa’s GITEX Nigeria 2026 coverage. 🎙️ Mentioned through verbal shout-outs in our videos. 🚀 Introduced to our audience, including what your startup does and the problem you’re solving. 📱 Promoted across our social media content throughout our GITEX coverage. This is an opportunity to have your startup travel with TechHausa to one of Nigeria’s biggest technology events and reach a wider Hausa-speaking tech audience. Only ONE sponsor will be selected. Interested in taking your startup to GITEX with us? 📩 Send me a DM for sponsorship details. TechHausa × GITEX Nigeria 2026 🇳🇬🚀
2
117
Munnir Abdulhamid retweeted
TechHausa Podcast Episode 6 A wannan mako mun tattauna ne akan fasahar AI: shin da gaske za ta ƙwace aikin mutane ko kuwa taimaka musu za ta yi a ayyukansu?.
1
1
58
Yesterday, I was honored to be a Special Guest at the HackSat Fellowship Graduation. It was inspiring to see young people learning about technology and entrepreneurship. Thank you, HackSat for the invitation and for the honor of presenting certificates to some of the Fellows.
6
182
Yesterday, I tweeted that @TechHausa helps founders reach millions of Hausa speakers. To my surprise,I didn't even tag @boardyai yet it found my post,liked it, and left a comment. A few moments later, it connected me with a founder who needs our service. Boardy is powerful. 🤯
3
222
Fact📌
"Gina kasuwanci a Afirka yana da wuya. Gina shi a Najeriya ya fi wuya. Amma gina shi a Arewacin Najeriya ya ninka wuyar sau goma." ~ Abubakar Sadiq Umar (Shugaban Manhajar Breni) Abubakar Sadiq @iamasadeeq ya faɗi hakan ne a cikin wata tattaunawa da aka yi da shi bisa kalubalen ƙafa manhajar fasaha a arewacin Najeriya.
94
Back in 2021,I created this video answering a simple question:What is Bitcoin? Since then we've been creating Hausa explainer videos that make tech and innovation easy to understand. Launching a startup,product,or event? Let @TechHausa help you reach millions of Hausa speakers.
1
3
7
226
Hello, I'm Munnir from TechHausa. We bring you the latest tech news, updates, and insights in the Hausa language. Follow @TechHausa and stay informed. Thank you!
1
7
143
Munnir Abdulhamid retweeted
Tech Hausa Podcast Episode 5 Wannan makon TechHausa podcast an tattauna ne akan Tech content creator na Arewa da ƙalubale da suke fuskanta. Kalli cikakken podcast din ta hanyar link din YouTube da ke comment section
1
4
5
89